Mataimakin darektan hukumar ba da ilmi a kalla na firamare ta ma'aikatar ba da ilmi ta kasar Sin Mr. Wang Dinghua ya ce,
'Ya zuwa karshen shekarar 2007, yawan jama'ar da suka amfana da ba da ilmin tilas na shekaru 9 ya kai kashi 99.3 cikin dari, yawan gundumomin da suke ba da ilmin tilas na shekaru 9 ya kai kashi 98.5 cikin dari.'
1 2 3 4
|