Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-12-12 15:44:09    
Kasar Sin ta kafa cibiyar hana satar fasahar dabi

cri

Yanzu ran 29 ga watan Satumba, a nan birnin Beijing, hukumar kula da ikon mallakar dabi ta kasar Sin ta kafa wata cibiya domin gabatar da rahoton tonon laifufukan satar fasahohin dabi wato cibiyar za ta rika karbar rahotannin da jama'a suka gabatar a kan laifufukan harar ikon mallakar kayayyakin dabi da satar fasahohin dabi. Shugaban babbar hukumar kula da ayyukan watsa labaru da aikin dabi kuma shugaban hukumar kula da ikon mallakar dabi ta kasar Sin Mr Liu Binjie ya bayyana cewa, aikin zai jagoranci jama'ar rukunoni daban daban da ke zamantakewar al'umma da su shiga ayyukan yaki da laifufukan satar fasahohin dabi ta hanyar aikin kasa, domin yin haka na da ma'ana sosai.

Kwanan baya ne aka kammala kafa cibiyar karbar rahoton tonon laifufukan satar fasahohin dabi ta hukumar madaba'a ta kasar Sin a nan birnin Beijing, jami'an kungiyar kiyaye ikon mallakar ilmi na kasa da na babbar hukumar madaba'ar kasa da na cibiyar kiyaye ikon mallakar fasahohin dabi ta kasa da wakilai na kungiyar tarayya ta kula da ikon wallafe wallafe da abin ya shafa a cikin gida da wakilan kungiyar masu rike da ikon mallakar kayayyakin dabi na kasashen waje sun halarci bikin kafuwar. Wata malama mai suna Xiang Xin wadda ita ce jami'ar ofishin kungiyar mai kula da ikon mallakar ilmi ta kasar Sin ta bayyana cewa, kafawar cibiyar ta bayyana niyyar gwamnatin kasar Sin game da ci gaba da yaki da satar fasahohin dabi, ta bayyana cewa, wannan aikin wata dawainiyar gwamnatin kasar Sin ce dangane da aikin kiyaye ikon mallakar ilmi a shekarar 2007. Kafa irin cibiyar rahotannin tonon laifufukan satar fasahohin dabi ci gaba ne da bayyana niyyar gwamnatin kasar Sin da matsayinta wajen yaki da laifufukan satar fasahohin dabi da kiyaye moriyar masu wallafe-wallafe bisa shari'a.


1 2 3