Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-01-11 14:46:45    
Bayanin Gwamnatin kasar Sin kan zaman rayuwar mata da yara (Kashi na hudu)

cri

A shekarar bara , kasar Sin ta ci gaba da karfafa tabbacin dokokin shari'a don kiyaye ikon mata da yara . Bayan da aka gyara dokar kiyaye iko da moriyar mata da yara , daga ran 15 ga watan Disamba na wannan shekara , Dokar za ta fara aikinta . Ban da wannan kuma za a kara kudin inshora na mata wadanda suka yi haihuwa . Yawan kudin inshora ya karu da kashi 16 cikin 100 bisa na shekarar 2004 . Ma'aikatun kiwon lafiya sun kai kudin agaji ga mata masu juna biyu matalauta dubu daruruka . Ma'aikatun ba da ilmi sun mai da yawan maraya wadanda suke karatu a makaranta ba tare da biyan kudi ba ya karu da kusan kashi 93 cikin kashi 100 .

Bisa shirin da Kungiyar kiyaye ikion mata da yara ta kasar Sin ta tsara , an ce , a cikin lokacin Shririn shekaru 5-5 na 11 don raya kasar , kasar Sin za ta ci gaba da karfafa aikin tsara dokar shari'a kan kiyaye iko da moriyar mata da yara . Sa'an nan kuma za a kyautata aikin tafiyar da dokar , ta yadda za a kafa yanayin girmama mata da kiyaye moriyar yara .

Nan gaba hukumomin kiwon lafiya na kasar Sin za su ci gaba da karfafa aikin kula da mata da yara don tabbatar da sabuwar dokar .

Mr. Dai , shugaban Kungiyar hadingwiwar mata ta kasar Sin ya jaddada cewa , za mu yi kokari don mai da aikin yara da mata da ya zama muhimmin aiki kuma mai kasance da muhalli mai kyau da kuma tabbatar da bunkasuwar tattalin arziki cikin dogon lokaci . Shugaban Kungiyar ya karfafa magana cewa , kwamitin jam'iyyar da gwamnatin jama'a sun tsai da kudurin cewa , za a rage yawan nuna bambanci ga mata da yara. Dole ne bangarori daban daban da hukumomi daban daban na gwamnatocin matakai daban daban su tabbatar da wannan kudurin a cikin manyan ayyukansu .

Bisa shirye-shiryen da aka zartas , an ce , a cikin shekaru 5 masu zuwa , yawan madaidaicin karuwar tattalin arzikin birnin Beijing na shekara-shekara zai kai kashi 9.5 cikin 100 . Kuma an tabbatar da aikin kiyaye ikon mata da yara . A cikin shekaru 5 masu zuwa , aikin kiyaye hakkin yara da mata zai ciyar da yalwatuwar unguwoyi da gundumomi cikin daidaici , za su zama tsarin musamman da manyan ayyukan birnin Beijing . Ya kuma bayyana cewa , A cikin aikin za mu kara karfin musamman don kiyaye ikon mata da yara na kasar Sin .

Mr. Dai ya bayyana cewa , a cikin shekaru 5 da suka shige , mun dauki aikin kiyaye shahararrun lambobin kasuwanci na matan kasashen waje kamar wani muhimmin aiki na birnin Beijing na kasar Sin . Musamman ma daga shekarar 2005 zuwa karshen watan Nuwamba na wannan shekara , Ofishin lambobin kasuwanci da Kwamitin duba lambobin na hukumar sun yi amincewa da shahararrun lambobin kasuwanci na mata guda 30 na kasashen waje ciki har da Beauty Parlours da Dimond .Kasar Sin tana daya ce daga cikin kasashe masu fama da lambobin jebu a duniya . Bayan da aka shiga sabon karni , kasar Sin ta dauki matakan magance laifufkan kera lambobin jebu na mata .

A gun taron manema labarun da Ofishin watsa labaru na Majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya shirya a ran 12 ga wata a nan birnin Beijing , shugaban Hukumar kula da aikin mata da yara ta birnin Beijing ya ce , kasar Sin ta yi na'am da wadannan shahararrun lambobin kasuwanci kuma tana kiyaye ikon mata da yara , ta sami yabo sosai daga masana'antu masu yawa musamman ma wasu manyan kamfanonin ketare kuma sun karfafa amincewar aikin kiyaye ikon mata da yara na kasar Sin . Saboda haka , kasar Sin ta jawo hankulan kasashe masu yawa su zo nan kasar Sin don rajista lambobinsu musamman ma na mata da na yara.(Ado)