Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-04-04 17:06:31    
A yi yawon shakatawa a birnin Tianjin na kasar Sin

cri

Ba ma kawai an sake gina wannan husumiya ta hanyar gargajiya ba, har ma tsayinta ma ya karu daga hawa uku zuwa hawa 5. Bugu da kari kuma an rataya wata babbar kararrawar tagulla wadda nauyinta ya kai ton uku a cikin wannan sabuwar husumiya. Idan mai yawon shakatawa ya sa kafa cikin husumiyar nan, to, zai sami damar buga wannan babbar kararrawar tagulla, kuma nan da nan karar kararrwar nan za ta tashi sosai a sararin samaniyar birnin Tianjin.

To, jama'a masu sauraro, gani ya kori ji. Idan kun sami sarari, sai ku kai ziyara a birnin Tianjin, ku yi yawon shakatawa a haikalin Confucius, ku buga babbar kararrwar tagullu a cikin sabuwar husumiyar ganga, kuma ku yi ziyarce-ziyarce a sauran wuraren yawon shakatawa da yawa na birnin Tianjin, ta yadda za ku more idanunku abubuwan al'adu masu kayatarwa na birnin Tianjin wanda aka gina shi yau sama da shekaru 600 da suka wuce.(Halilu)


1  2  3