|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-08-22 09:33:39
|
Aljeriya tana fatan za a kyautata dangantakar da ke tsakaninta da kasar Morocco
cri
A kwanan nan, shugaba Abdelaziz Bouteflika na kasar Aljeriya ya yi kira da a farfado da dangantakar makwabtaka ta tamkar 'yan uwa a tsakanin kasar Aljeriya da kasar Morocco.
A ran 21 ga wata, kamfanin dillancin labaru na Morocco ya tsamo bayani daga wasikar da Mr. Bouteflika ya rubuta wa sarki Muhammad VI na kasar Morocco cewar kasar Aljeriya tana sa niyyar ci gaba da yin hadin guiwa da kasar Morocco domin raya dangantaka irin ta 'yan uwa a tsakanin kasashen biyu kuma da sa kaimi ga cigaban Tarayyar kasshen Maghreb. (Sanusi Chen)
|
|
|