|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-08-18 20:38:57
|
Kudancin Afrika yana bukatar gudummuwar abinci cikin gaggawa
cri
A ran 18 ga watan nan a babban birnin kasar Botswana shugabannin kasashen kudancin Afrika sun sake kira kasashen duniya da su kai gudummuwar abinci ga kudancin Afrika don guji masifar yunwa da za ta faru a can.
Sun ce, bala'in fari ya faru a kudancin Afrika, amfanin gona da kasashen kudancin Afrika za su girba za su ragu da yawa. Sabo da haka a kalla suna bukatar abinci Ton dubu 730. (Dogonyaro)
|
|
|