|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-08-16 09:46:20
|
An kafa cibiyar warware matsalolin bala'in ta gabashin Afrika
cri
A ran 15 ga wata aka kafa cibiyar warware matsalolin bala'i wadda ta kunshe da kasashen gabashin Afrika a Nairobi,babbban birnin kasar Kenya.
An kafa wannan cibiya ne domin kara karfin kasashe matalauta na Afrika wajen warware matsalolin bala'in da kuma musanya bayanai tsakanin kasashe manbobi ta yadda za su rage dogaro kan kasashen waje da ka iya daidaita matsalolin bala'in dake aukuwa ba zata.Cibiyar nan ta kunshe da kasashe mambobi 11.(Ali)
|
|
|