Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-07-25 09:38:23    
Wata motar bas ta fadi a cikin wani kogi a arewancin kasar Nijeriya, inda mutane 56 suka mutu

cri
A ran 24 ga wata wata motar bas ta fada cikin wani kogi a jihar Kano ta arewacin kasar Nijeriya, inda aka yi sanadiyyar mutuwar mutane 56 tare da ji wa sauran mutane 6 raunuka.

Wani jami'in hukumar sufurin hanyoyin mota ta kasar Nijeriya ya ce, dalilin da ya sa aukuwar wannan hadari shi ne matukin ya ci gaba da tuka motar bas har tsawon duk dare, ya gaji kuma ya yi barci lokacin da yake tuka motar bas din. (Sanusi Chen)