
Ran 17 ga wata, jami'in watsa labaru na kasar Equatorial Guinea ya tabbata cewa, duk fasinjoji 55 da ke jirgin sama na Equatorial Guinea da ya fadi a ran 16 ga wata suka mutu.
Bisa labarin da muka samu, kungiyar ba da agaji ta sami jirgin saman wanda ya fadi, duk fasinjoji da ma'aikatan jirgin saman suka mutu. Jami'in ya musanta labarin wai fasinjoji 80 suka mutu. [Musa]
|