A karkashin dudduban da masu leka fiye da 250 daga MDD, AU, EU suka yi, an fara jefa kuri'u tun karfe 7 da rabi da safe, kuma an gama a karfe 5 da yamma. Saboda sojojin kasar sun yi alkawarin bin gwamnatin yanzu kuma ba za su sa hannu cikin babban zabe, wannan ya tabbatar da lafiyar babban zabe.
Bayan kwanaki 10 za a bayar da sakamakon babban zabe. [Musa] 1 2
|