Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-05-24 09:34:09    
Kungiyar Tarayyar Turai ta tsai da shawarar tura tawagar masu ba ba shawarwari da agajin taimako zuwa Kongo Kinshasa

cri
A ran 23 ga wata a gun taron ministocin harkokin waje na kungiyar tarayyar Turai da ake yi a Brussels aka tsai da kudurin tura kuniyar masu ba da shawarwari kan harkokin tsaro da agajin taimako domin taimakon gwamnatin Kongo Kinshasa da ta yi garambawul a harkokin tsaron kasa.

Wata sanarwar da taron ministocin harkokin waje na kungiyar tarayyar Turai ya bayar a wannan rana ta yi nuni da cewa a ran 8 ga watan Yuni wannan kungiyar masu ba da shawarwarin tsaro da agajin taimako za ta tashi zuwa kasar Kongo Kinshasa,dawainiyyarta ita ce su ba da shawarwari da taimako domin kawo sauyi ga ma'aikatun tsaro na wuri da tabbatar da samun nasarar yi wa rundunar sojan kasar Kongo Kinshasa garambawul.(Ali)