Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-05-10 10:19:11    
Kungiyoyin da ke da nasaba da kungiyar al-Qaeda sun yi fashewar bom a Mogadishu, in ji kafofin yada labaru na Kenya

cri
Bisa labarin da kafofin yada labaru na kasar Kenya suka bayar a ran 9 ga watan nan, an ce, kwarya-kwaryar shaidun da aka samu sun shaida cewa, kungiyoyin 'yan ta'adda guda 2 da ke da nasaba da kungiyar al-Qaeda sun yi fashewar bom a filin wasa na birnin Mogadishu, hedkwatar kasar Somali a ran 3 ga watan nan.

Bisa labarin da aka bayar, an ce, kwarya-kwaryar shaidun sun shaida cewa, ya kamata wadannan kungiyoyi 2 da ke da nasaba da jagora na 3 na kungiyar al-Qaeda Abu Musab al-Zarqawi su dauki nauyin tashe-tashen bom da aka yi don firayin ministan kasar Somali Mohammed Ali Ghedi kan wuyansu. Yanzu kungiyoyin leken asiri na FBI da CIA na kasar Amurka da kuma hukumar leken asirin tsaro ta kasar Kenya suna binciken alamun da suka shafi wadannan kungiyoyi.(Tasallah)