 Ran 31 ga wata an soma kada kuri'a don zaben 'yanmajalisa ta 6 ta kasar Zimbabwe.
Shugaba George Chiweshe na kwamitin zabe ya ce, cikin kada kuri'a da aka yi a yini guda, masu kada kuri'a za su zaba 'yan majalisa 120 daga cikin kujeru 150 na majalisar. Cikin sa'o'I 48 na bayan kada kuri'a, za a bayar da sakamako. Chiweshe ya nuna cewa, Zimbabwe za ta tabbatar da adalci a zaben.

'Yan takara da suka fito daga jam'iyyun siyasa guda 5 da mutane 17 da ba na cikin kowace jam'iyya ba sun shiga cikin takarar. Masu binciken al'amuran yau da kullum sun nuna cewa, takarar da za a yi a tsakanin jam'iyyar da ake kira Zanu ta Zimbabwe da jam'iyyar daba ta ga macijida itawato
|