Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-03-30 15:06:53    
Jam'iyyun siyasa na Togo sun daddale yarjejeniya domin tabbatar da zaben shugaban kasa na gudana yadda ya kamata

cri
Bisa shugabancin kungiyar ECOWAS,jam'iyyar kawancen jama'a ta kasar Togo mai rike da mulki da 'yan hamayya suka rattba hannu kan kundin ka'idoji na game da kyakkyawar haliyya domin kare zaman lafiya da kwanciyar hankali da tabbatar da zaman dokoki da oda ta yadda za a iya gudana zaben shugaban kasar Togo cikin lumana.

Bisa wannan kundin ka'idoji dangane da kyakkyawar haliya,bangarorin nan biyu za su yi watsi da barazana ta sifoffi iri iri da zargi da maganganu masu cin mutumci da tayar da tashin hankali kan hukumomi da jam'iyyun siyasa da masu zama kansu da 'yan kasa.(Ali)