|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-03-25 09:40:36
|
(labari mai dumi)Kwamitin sulhu na M.D.D. ya zartas da kuduri kan girke sojojin kiyaye zaman lafiya na M.D.D. a kasar Sudan
cri
A ran 24 ga watan nan, kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya zartas da kuduri, inda aka yanke shawara kan girke sojojin kiyaye zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya da yawansu ya zarce dubu goma a kudancin kasar Sudan.(Kande Gao)
|
|
|