Ran 23 ga wata, bisa labarin da muka samu daga gidan TV na kasar Afirka ta tsakiya, kungiyoyin sojoji biyu sun bude wuta a kusa da gidan tsohon shugaban kasar Andre Kolingba wanda wani dan takara na babban zaben shugaban kasar, wani soja ya ji rauni sosai.
Ran 23 ga wata, ma'aikatar harkokin gida ta kasar ta bayar da sanarwa cewa, wannan al'amari wani "tarihi" ne, ba wani kisan gillar da aka yi wa tsohon shugaban kasar Kolingba ba ne.
A ran 13 ga wata, an yi babban zabe na shugaban kasar da na majalisar kasar. Amma 'yan adawa sun ki yarda da sakamakon babban zabe.
|