Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-03-23 09:10:28    
An kori ministan ilmi na kasar Nijeriya daga mukaminsa

cri
A ran 22 ga wata, lokacin da yake jawabi a gidan rediyo na kasar Nijeriya, shugaba Olusegun Obasanjo na kasar ya shelanta cewa, ya kori Fabian Osuji daga mukamin ministan ilmi na kasar domin an zarge shi da ba da hanci ga 'yan majalisar dokokin kasar.

Mr. Obasanjo ya kara da cewa, za a mika Mr. Osuji ga hukumar bincike laifuffuka domin kara yin bincike. Ban da wannan, za a kuma binciki 'yan majalisar dokokin kasar da jami'an ma'aikatar ilmi ta kasar da aka zargin cewa suna da dangantaka da matsalar. A sa'i daya, Mr. Obasanjo ya bayyana cewa, ba tare da kasala ba ne kasar Nijieriya za ta yi yaki da rashawa da al'amubazzaranci har sai ta ci nasara. (Sanusi Chen)