Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-03-21 20:51:12    
Mr Hifikepunye Pohamba ya yi rantsuwar hawa kujerar mulkin kasar Namibiya

cri
Ran 21 ga wata, Mr Hifikepunye Pohamba mai shekaru 69 da haihuwa wanda ya ci zaben zaman shugaban kasar Nimibiya ya yi rantsuwar hawa kujerar mulkin kasar a birnin Windhoek, hedkwatar kasar, nan take ya zama shugaban kasar na biyu tun bayan samun 'yancin kan kasar Nimibiya a shekarar 1990 bayan tsohon shugaba Sam Nujoma.

An yi bikin rantsar da shugaba Pohamba ne a wani filin wasannin mota jiki na birnin Windhoek. Shugaban kasar Afrika ta Kudu Thabo Mbeki da takwaransa na Zimbabwe Robert Mugabe da sauran shugabannin kasashen Afrika da dama da kuma jama'ar Namibiya wanda yawansu ya wuce dubu 20 sun halarci bikin. (Halilu)