|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-03-15 20:16:40
|
Shugaban Kongo (Kinshasha) zai kawo ziyara a kasar Sin
cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Liu Jianchao ya ba da sanarwa a gun taron manema labarai da aka saba yi kullum a nan birnin Beijing a ran 15 ga watan nan, cewa Joseph Kabila, shugaban Jamhuriyar dimokuradiyyar kasar Kongo zai kawo ziyarar aiki a kasar Sin daga ran 20 zuwa ran 23 ga watan nan bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Hu Jintao ya yi masa.(Kande Gao)
|
|
|