|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-03-03 11:07:17
|
Za a yi babban zaben shugaban kasar Togo a ran 24 ga watan Afril
cri
A ran 2 ga wannan wata da yamma, a birnin Loma, hedkwatar kasar Togo, Kungiyar ECOWAS ta ba da sanarwar cewa, za a yi babban zaben shugaban kasar a ran 24 ga watan Afril a shekarar da muke ciki.
A ran nan kungiyar wakilan koli ta kungiyar ECOWAS da bangarorin kasar nan da abin ya shafa sun yi tattaunawa kan babban zaben shugaban kasar. An sanar da labarin nan a cikin sanarwar da aka bayar.(Tasallah)
|
|
|