|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-02-22 17:01:16
|
An yanke hukuncin daurin watanni 18 ga wani ma'aikacin majalisar dinkin duniya a kasar Saliyo
cri
A ran 21 ga wata wata kotu ta kasar Saliyo ta yanke hukuncin daurin watanni 18 a gidan yari ga wani ma'aikaci mai asalin Australiya saboda ya cin zarafin wata yarinya.
Sunan ma'aikacin nan shi ne Peter Halloran yana da shekaru 56 da haihuwa.a shekara ta 2004 ne aka tura shi zuwa kasar Saliyo domin bincike masu laifi a cikin yakin basasa na tsawon shekaru 10 a kasar Saliyo domin wata kotu ta musamman ta majalisar dinkin duniya.(Ali)
|
|
|