|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-02-17 17:33:53
|
Wata matsalar fashewar bom ta faru a Mogadishu
cri
Bisa labarin da kamfanin dillancin labaru na Xinhua na kasar Sin ya bayar, an ce, a ran 17 ga watan nan, wata matsalar fashewar bom ta faru a Mogadishu, babban birnin kasar Somaliya, inda ta yi sanadiyyar mutuwar a kalla mutum 1 tare da ji wa mutane 6 raunuka.
Bisa labarin daga wanda ya ga faruwar matsalar, wannan matsala ta faru ne a bakin wata hanyar da wasu motocin rukunin sa ido na kawancen kasashen Afrika za su wuce. (Sanusi Chen)
|
|
|