|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-01-19 10:37:05
|
An bi bahasin sufeto-janar na Nijeriya a sanadin cin rashawa
cri
A ran 18 ga wata,wani jami'in kwamitin binciken laifuffukan tattalin arziki da kudade na kasar Nijeriya ya tabbatar da cewa sufeto janar da aka yi shelar an yi masa murabus kwanan baya watoTafa Balogun kwamitin nan ya yi masa bincike saboda ya kasa bayyana wuraren da ya samu mankudan kudade .
Bisa labarin da muka samu,an ce hukumomin da lamarin ya shafa na Nijeriya suna nan suna binciken ayyukan da ya aikata ba bisa doka har da ya kasa bayyana inda ya samu dalar Amurka miliyan bakwai,kuma yana da hannu cikin harkokin mayar da kazamin kudi da ya zama na halal.(Ali)
|
|
|