|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-01-05 09:29:18
|
Kamfanin man fetur na Shell na kasar Holland yana shirin komar da aikinsa yadda ya kamata a kudancin kasar Nijeriya
cri
A ran 4 ga watan nan, wani kakakin kamfanin man fetur na Shell na kasar Holland ya bayyana cewa, kamfanin yana shirin komar da aikinsa a ran 5 ga wata a yankuna masu arzikin man fetur da ke kudancin kasar Nijeriya.
Kakakin ya ce, kamfanin da mazaunan wurin sun riga sun rattaba hannu kan yarjejeniya dangane da kara samun aikin yi da dai sauransu. Sabo da haka, mai yiwuwa ne kamfanin Shell zai maido da aikinsa ba tare da wata-wata ba wanda aka dakatar da shi a sakamakon tashin hankali da ake ciki a wurin.(Danladi)
|
|
|