Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-01-03 20:58:58    
Kasar Afirka ta kudu da kasar Sudan sun yi yarjejeniyar za su hako man fetur Sudan tare

cri

Ran 3 ga wata lokacin da shugaban kasar Afirka ta kudu yake yin ziyara a kasar Sudan ya kai ga daddale yarjejeniya tare da takwaransa na kasar Sudan, kasashen nan biyu za su hako man fetur na Sudan tare.

Saboda yankin Gabas ta Tsakiya ba shi da zaman lafiya, kamfanonin man fetur na kasashen duniya suna neman man fetur Afirka. Ban da haka kuma, gwamnatin kasar Afirka ta kudu ta mai da hankalinta kan man fetur na kasar Equatorial Guinea da kasar Angola.

A mako da ya wuce, ministan cinikkaya da masana'antu da mataimakin ministan ma'aidinai da makamashi na kasar Afirka ta kudu su ma su kai ziyara a kasar Sudan tare da shugaban kasar, manyan jami'an kasashen nan biyu sun yi tattaunawa tare kan aikin raya kasa bayan yakin basasa da bunkasa cinikkaya a tsakanin kasashen biyu.