|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2004-12-19 17:19:46
|
Kawancen kasashen Afrika ya bayyana cewa gwamnatin kasar Sudan ta riga ta fara janye sojojinta daga shiyyar Darfur
cri
A ran l8 ga watan nan da muke ciki, a birnin Abuja hedkwatar kasar Nigeria, wani jami'I na kawancen kasashen Afrika dake yin sulhuntawar hadarin shiyyar Darfur ta kasar Sudan ya ba da shaida cewa, gwamnatin kasar Sudan ta riga ta umurci rundunar sojanta dake shiyyar Darfur da su dakatar da aikin soja har da ta janye jikinta zuwa wurin da ta taba hakewa.
Wannan jami'I ya ce, aikin janye jikin sojojin da gwamnatin kasar Sudan ta dauka wannan zai amfanawa sake yin shawarwarin kan matsalar shiyyar Darfur, Amma wani jami'I mai kula da duba aikin tsagaita bude wuta na kawancen kasashen Afrika shi zai kara yin darajanta ga halin kwanciyar hankali na wannan wuri.(Dije)
|
|
|